iqna

IQNA

IQNA - Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta yi Allah wadai da harin da wani maharin ya kai kan mutane a kasuwar Kirsimeti da ke birnin Magdeburg a gabashin Jamus, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama da kuma jikkata.
Lambar Labari: 3492424    Ranar Watsawa : 2024/12/21

Dangane da harin ta'addanci a Masallacin mabiya mazhabar Shi'a:
IQNA - Babban Mufti na masarautar Oman, yayin da yake ishara da harin ta'addancin da aka kai wa taron makokin juyayin shahadar Imam Husaini (AS) a wani masallaci a wannan kasa, ya jaddada cewa tashe-tashen hankula na kabilanci a karkashin hujjar sabanin ra'ayi ba su da gurbi a kasarmu.
Lambar Labari: 3491540    Ranar Watsawa : 2024/07/19

IQNA - Wasu majiyoyin labarai sun ba da rahoton wani harin ta'addanci da aka kai kan jerin gwanon Masu makokin shahadar Imam Husaini (AS) a kusa da wani masallaci da ke masarautar Oman.
Lambar Labari: 3491523    Ranar Watsawa : 2024/07/16

IQNA- Bayan harin ta'addancin da aka kai a Kerman, shugabannin kasashen duniya da dama sun aike da sakon yin Allah wadai da wadannan hare-hare tare da nuna juyayinsu ga iyalan wadanda harin ya rutsa da su da kuma gwamnati da al'ummar Iran.
Lambar Labari: 3490422    Ranar Watsawa : 2024/01/05

Bangaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sanda na birnin London sun ce tarwatsewar wasu ababe a cikin tashar jirgin kasa da ke birnin harin ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3481899    Ranar Watsawa : 2017/09/15